<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>186</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ya karƃe ni,
 Ko da na yi zunubi, ko da na yi nisa kuwa,
 Ina dogara da shi, Yesu ya karƃe ni.

[V2]
 KORUS
 Shi ya mutu domina, shi ya sha wahalata.
 Ba don wani aiki ba, Yesu ya karƃe ni.

[V3]
 2) Yesu ya cece ni.
 Dukan aikin da na yi ba ya shafe zunubi,
 Mutuwar da shi ya yi wannan ta cece ni.
 Korus

[V4]
 3) Shi ya taimake ni,
 In Shaiɗan ya taba ni, in ya zo ya ƃad da ni,
 Yesu za ya riƙe ni, shi ya taimake ni.
 Korus

[V5]
 4) Yesu zai karƃe ni,
 Ba na tsoron mutuwa, ko azabar Lahira,
 Gama ranar zuwansa Yesu zai karƃe ni.
 Korus</lyrics>
<title>Yesu Ya Karƃe Ni, Ko Da Na Yi Zunubi LW186</title>
</song>